Sunday, 8 October 2017
Audio:- Buhari Shugaba Tsoho Na Gari ” I Sport Baba Buhari Da Osibanjo “

Home Audio:- Buhari Shugaba Tsoho Na Gari ” I Sport Baba Buhari Da Osibanjo “
Ku Tura A Social Media

Saukar da sabuwar wakar shugaba muhammadu buhari da mataimakinsa osibanjo wanda ya rera wannan wakar shine Tijjani Jadda Garko wanda matashin mai waka ne saboda wanda a gaskia Shima yayi yabo sosai akan yadda baba buhari yake tafiyar da mulkinsa.

Sunan wannan wakar Buhari Shugaba Tsoho Na Gari ” I Sport Baba Buhari Da Osibanjo “


Da kuma manunfofi da nasarori da shugaba muhammadu buhari ya samu a mulkinsa da mataimakinsa osinbajo. Sanin kowa ne cewa a mulkin baba buhari an samu cigaba fiye da ake zato musamman gefen 'yan ta'adda da tsaro na kasa da kuma tattalin arziki.

Download and enjoy..........

Download Audio Now


Share this


Author: verified_user

0 Comments: