Saturday, 28 October 2017
Audio:- Aminu Ala 'Shahara Daukaka Abar Gudu Abar Nema'

Home Audio:- Aminu Ala 'Shahara Daukaka Abar Gudu Abar Nema'
Ku Tura A Social Media
Saukar da wakar Aminu Ala Wanda wannan shahararren mawaki hausa ne wanda yayi fice a wakokinsa na hausa a kasar hausa. 

Wanda yana daya daga cikin mawakan da ɓangarorin masu karanta tsintsar hausa a kwaleji da jami'o'i ke amfani da wakokinsa.

Wannan wakar yayi tane bayan yayi wakokin shahara da yayi guda biyar wanda ya nuna nasarori da kuma ƙabubalai a rayuwarsa musamman ta gefen waka.
Shine yayi wannan waka a matsayin "Sharaha  Daukaka abar gudu abar nema" ma'ana idan ka samu shahara to sai ka samu masu yimaka zagon kasa anka baiwar da Allah ya baka.

Abar nema kuma duk mutum yana so duk fanin da yake yayi suna akan shi.

Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: