Sunday, 8 October 2017
An Gano Gonar Tabar Wiwi Mai Fadin Filayen Kwallo 74 A Jihar Osun

Home An Gano Gonar Tabar Wiwi Mai Fadin Filayen Kwallo 74 A Jihar Osun
Ku Tura A Social Media
Hukumar hana sha da safarar kwayoyi wato  NDLEA ta sanar da lalata gonakin tabar wiwi masu fadin filin kwallo har guda 74 da aka shuka tabar wiwi ana noman ta a jihar Osun.

Shugaban hukumar ta jihar Osun, Samuel Egbeola ne ya sanar a jiya Asabar. Kuma ya ce sun kona gonakin a ranar Alhamis da ta gabata, bayan da wani dan kishin kasa ya kwarmata musu.

Daga Sani Twoeffect Yawuri

Share this


Author: verified_user

0 Comments: