Tuesday, 17 October 2017
Aminu Shariff Momo Ya Yanke Shiru Akan Tambayar Da Ya Yiwa Umma Shehu.

Home Aminu Shariff Momo Ya Yanke Shiru Akan Tambayar Da Ya Yiwa Umma Shehu.
Ku Tura A Social Media

Bayan doguwar muhawara da cecekuce tsakanin mutane akan tambayar da aka yiwa jaruma Umma Shehu, mai gabatar da shirin Kundin Kannywood wato Aminu Sheriff Momo yayi magana. Ga abunda yake cewa:

"Babu wani wuri da bakuwar shirin ta nuna kamar bata san ansar tambayan da aka yi mata ba, kamar yadda jama'a ke fada. Kuma maganar salon koyon karatun Alqur'ani ya dangana da irin Islamiyya da dalibi ke zuwa da dabarun koyarwa ta malamai. Bakuwar ta nuna a wuce wurin cikin salo na raha da barkwanci. Wannan aiki ne na makiya masana'antar Kannywood domin manufar su marar kyau, kuma ba zasu yi nasara ba."

Share this


Author: verified_user

1 comment:

  1. Allah ya karawa masa'antar kannywood cigaba da fasaha

    ReplyDelete