Wednesday, 4 October 2017
Aminu SairaMai shirya fina-finai Hausa na Kannywood ya samu karuwa

Home Aminu SairaMai shirya fina-finai Hausa na Kannywood ya samu karuwa
Ku Tura A Social Media
Fitaccen mai shirya fina-finan hausa na masana'antar kannywood Aminu Saira ya samu karuwar ɗiya mace.


ya sanar da haka a shafin sa na yanar gizo ranar talata 3 ga watan Octoba.

kamar yadda ya sanar sunnan ɗiyar Amatullah


"Alhamdulillah, Masha Allah. Allah ya Albarkace mu da Samun "ya mace, Sunanta (Amatullah) Allah yai mata albarka." ya rubuta.

Muna masa barka, Allah ya raya Amatullah.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: