Monday, 9 October 2017
Ahamd Ali Nuhu Ya samu Lambar Yabo As Best Kid Actor 'city people'

Home Ahamd Ali Nuhu Ya samu Lambar Yabo As Best Kid Actor 'city people'
Ku Tura A Social Media

Ɗan Fitattacen babban jarumin kannywood  Ali Nuhu wato Ahmad Ali Nuhu ya samu lambar yabo a jiya lahadi da ya gabata wanda manya manya jarumai har da babansa ya shima ya samu.
To shima wannan yaro shima ya samu tashi a kannywood as best kid actor  a people  city. 
 Wannan shine abinda yayi posting a shafinsa na facebook. 
Wannan itace lamar yabo da ya samu
Wannan shine hotonsa tare da mamarsa da dadynsa da antynsa da babansa. 
Tare da mahaifinsa da kuma umar m shateef da sauransau. 

Tare da Adam A Zango. 
Tare da Sadiq sani sadiq

Share this


Author: verified_user

0 Comments: