Politics Musics

Videon :- Da Yasa Rarara Yayi Wakar (“Malan Yaci Kudin Makamai ”)



Kamar Yadda Kowa Ya Sani Ne Dauda Adamu Kahutu Rarara Da Shida Abokin Aikinsa Isyaku Forest Sune Manyan Mawakan Siyasa A Nigeria, Sune Mawaka Na Farko Da “Govt” Ta Yarda Da Su Shiga Gidan “Villa” A Kowanne Lokaci Suke Da Bukatar Ziyarar General Muhammadu Buhari . Ba Tare Da Wani Tsawaita Musu Bincike Ba.


Wadannan BaYin Allah Da Kuke Ganin Hoton Su A Nan Sama, Allah Ya Daukaka Su, Ya Basu Baiwa Da Ilimi, Haka Kuma Duniya Ta Sheda Cewa Allah Ya basu Basira Da Ilimi Da Yakamata Su Godiya Gareshi.
Domin Waka Ilimi Ce Don Jahili Bazai Iyaba, Sukan Tsaya Su Natsu Suyi Nazari Suyi Amfani Da Ilimin Da Basira Da Allah Ya Basu. Suyi Waka Kan Abinda Ya Dace.

Idan Zaku Tsaya Ku Saurari Wakokin Su Da Kyau. Kuma Kuyi Amfani Da Abinda Suke Fada Kuyi Bicike Kan Abinda Sukayiwa Waka Tabbas Gakiya Suke Fada Domin Ita Gaskiya “Wuyar Fadi Gareta”, Wakar Su Ta Kan Zama Kukan Kurciya Jawabi. Ga Wadanda Ke Aikata Abinda Suke Waka kanshi.
kada Ku Dauka Mawakan Sunayin Wakane Yadda Suka Ga Dama, A’a Ba Haka Bane.

Wakokinsu…!! Wakoki..! Ne Dake Bayani Kan Yadda Manyan Nagria Ke Neman Cin Hakin Talakawa Masu Handama Da Babakere. manyan Da Basa Son Ciganan Kasar Mu Nagria Da Al’ummar Kasa Baki Daya.

Wannan Video Da Zakuyi Download A Nan. Video Ne Da Ya Zama Mafarin Wakar “Malan Yaci Kudon Makamai” Da Rarara Da Forest Sukayi A Kwanakin Baya.

Rarara Da Forest:- Sun Fara Bincike Suwaye Dawaye Sukaci Wadan Nan Kudade Na Makamai , A Wannan Lokaci Ne Suka Ziyarci Ofishin EFCC Domin Yin Bincike Suwaye Ke Da Hannu Kan Cin Wadan Nan Kudi.
Haka Kuma Sun Nemi Karin Bayani Ga Dukkan Wanda Suka San Zai Iya Baiyana Musu Wannan Wa’yanda Ke Da Hannu Cikin Cin Kudin Makamai,

Ga Kadan Daga Cikin Domin Wannan Video Shine Ummul Afaisin Bin Kididigi Ganin Sun San Suwaye Ke Da Sa Hannu A Cikin Wannan Cin Kudi,
Download And Watch After:-


Download video now


Sources:From my ogah ontop Umar Ibrahim G-star  www.pressloaded.comwww.pressloaded.com

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button