Wednesday, 20 September 2017
Video:- Umar M Shareef Na Aminta Da Ke New video Song

Home Video:- Umar M Shareef Na Aminta Da Ke New video Song
Ku Tura A Social Media


Wannan waƙace wanda umar m shareef yayi a  shareef studio wanda yanzu ankayi amfani da ita a cikin wani sabon fim mai suna "KANINA" wanda Ali nuhu da balkisu sunka hau video dinta wanda wannan waƙar tayi daɗi sosai .

Wanda wannan fim ɗin shima a gaskia yayi kyau sosai .

Download Video mp4 Now


Share this


Author: verified_user

0 Comments: