Saturday, 16 September 2017
Umar M Shareef Gimbiya sarautar Mata New video 2017

Home Umar M Shareef Gimbiya sarautar Mata New video 2017
Ku Tura A Social Media

Wannan wata waƙace da anka rera a cikin wani sabon shiri da ake dauka a yanzu haka wanda yake da matasan jarumai masu tasowa da haskakawa a kannywood matasan sun hada da:-

Nuhu Abdullahi

Garzali miko

Ramadan both

Abdul m shareef

Shamsu Dan iya

Sai Gimbiyar

Hafsat idris (barauniya)


Sai ku saukar da wannan video a wayoyinku
Download video now
Share this


Author: verified_user

0 comments: