Tsuntsuwa Ta Sauka A Kan Shugaban Kasar TurkiyyaShugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gamu da wani abin mamaki na bazata yayin da wata farar tsuntsuwa ta sauka a kansa, a lokacin da yake duba kayan agaji na gaggawa da za a kai wa al'ummar Musulmin Rohingya!

Ya Allah, ka albarkaci wannan babban jagora, bisa ga irin tausayin sa ga halin da raunanan al'ummar Rohingya ke ciki. Amin

©Zuma Times Hausa

Share this


0 comments:

Post a Comment