Sunday, 24 September 2017
Tinibu Ya Juyawa Buhari Baya Kan Batun Sakewa Nijeriya Fasali

Home Tinibu Ya Juyawa Buhari Baya Kan Batun Sakewa Nijeriya Fasali
Ku Tura A Social Media


Tsohon Gwamnan Legas kuma jigo a APC, Bola Tinibu ya fito fili ya goyi bayan masu neman a sakewa Nijeriya fasali inda ya yi gargadin cewa kin daukar matakin zai iya faifar da rudani a kasar nan.

Tinibu ya ce, mutane da dama za su amfana idan har aka sakewa Nijeriya fasali. Tun da farko, Shugaba Muhammad Buhari ya nuna rashin amincewa da kiraye kirayen sakewa Nijeriya fasali inda ya nuna cewa majalisar tarayya ce ke da hurumin duba irin wannan bukata.

Rahoto daga facrbook/Rariya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: