Wednesday, 27 September 2017
'Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwa Da Mutane Da Fashi Da Makami A Cikin Hotuna

Home 'Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwa Da Mutane Da Fashi Da Makami A Cikin Hotuna
Ku Tura A Social Media
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar kama masu garkuwa da mutane da 'yan fashi a hanyar Abuja zuwa Minna da kuma babban titin Abuja zuwa Kaduna a Dikko jihar Niger.
Wadanda aka kama din sun hada da;
1. HUSSAINI MOHAMMED A. K. A GENERAL MAIGEMU SAMBISA Shugaban kungiyar ta’addan
2. ADAMU HUSSAINI A. K. A BANKIS
3. BALA MOHAMMED
4. SHAGARI MUSA (ya mutu a lokacin musayar wuta da yan sandan )
5. HASSAN HASHIMU
6. IBRAHIM BADAMASI
7. BABANGIDA HAMZA
8.YA'U AUTA (shi ma ya mutu)
9. ALH. UMARU ABUBAKAR
10. KARO LADAN
11. BUHARI ABUBAKR A.K.A SAMBISIA
12. ALANSHIRA ABUBAKAR
13. AZIRU TASIU
14. IBRAHIM MUSA
15. ISHAMU SAIDU
16. SANI ALIYU
17. SHUAIBU ABUBAKAR
18. BASHIR ABUBAKR
19. NASIRU SANI
20. ZAYANU SANI
21. ISA SALISU
22. HAFIZ JIBRIN
23. KABIRU SANI
24.ABDULLAHI ADAMU A. K. A DARE
25. BARA'U MASAUDU
26. IBRAHIM HASSAN
27. ALIYU CHEDE,
28. BELLO ABDULLAHI,
29. ISA ABDULAHI
30. NASIRU ADAMU
31. IDRIS DAUDA

Share this


Author: verified_user

0 Comments: