Thursday, 28 September 2017
SAFARAR MAKAMAI: Jakadan Kasar Turkiya Ya Ziyarci Hukumar Kwastan

Home SAFARAR MAKAMAI: Jakadan Kasar Turkiya Ya Ziyarci Hukumar Kwastan
Ku Tura A Social Media
A yayin ganawar jakadan kasar Turkiya da Hukumar kwastan ta Nijeriya a jiya Talata, hukumar ta nuna damuwa game da bindigogi 2,671 da aka shigo da su Nijeriya daga Turkiyya.
Shugaban hukumar kwastan, Kanar Hameed Ibrahim Ali, ya nuna rashin jin dadinsa ga jakadan na Turkiyya a Nijeriya, Mista Hakan Cakil, wanda ya ziyarce shi a hedkwatar hukumar dake Abuja.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: