Thursday, 28 September 2017
Kannywood:- A Gobe Juma'a Ne Za'a Fara Shagulgulan Bikin Nazir Ahmad (Sarkin Waka)

Home Kannywood:- A Gobe Juma'a Ne Za'a Fara Shagulgulan Bikin Nazir Ahmad (Sarkin Waka)
Ku Tura A Social Media
A gobe Juma'a ne za a fara shagulgulan bikin Nazir Ahmad (Sarkin Waka) kuma za a dauki kwanaki biyu ana shagalin bikin a Kano. Tuni dama an daura auren. Za a yi walimar cin abincin dare a ranar Lahadi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: