Friday, 15 September 2017
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJ,UN: Matashin Mawakin Hip Hop Na Hausa, Lil Ameer Ya Rasu

Home INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJ,UN: Matashin Mawakin Hip Hop Na Hausa, Lil Ameer Ya Rasu
Ku Tura A Social Media
Za a yi jana'izar sa yau Juma'a a layin masallacin Tarauni dake birnin Kano.
RAYUWA KENAN
YANZUN NAN NASAMU LABARI ALLAH YAYI DAN AUTAN MAWAKA  Ameer Hassan WANDA AKAFI SANI DA LIL AMEER RASUWA
ALLAH YAJI KANSA YA GAFARTA MASA

Share this


Author: verified_user

2 comments:

  1. Allah yaji qansa ya gafarta masa. yakuma yafe masa kura-kuransa

    ReplyDelete
  2. They are designed exclusively for superbly looking men and women. These cool, sporty and branded watches match the outfits of the celebrities. You can even find these artists with an exclusive collection of fashionable watches.hip hop news

    ReplyDelete