Wednesday, 20 September 2017
Hukumar Kwastan Ta Kama Wasu Motocin Sulke Guda 18 Da Aka Shigo Da Su Nijeriya Ta Barauniyar Hanya (kalli Hotunan motocin)

Home Hukumar Kwastan Ta Kama Wasu Motocin Sulke Guda 18 Da Aka Shigo Da Su Nijeriya Ta Barauniyar Hanya (kalli Hotunan motocin)
Ku Tura A Social Media
Daga cikin motocin  da hukumar ta kama sun hada da;
Rolls Royce 1
Lincoln Navigator 1
Infinity  1
G wagons  3
Range Rovers 2
Toyota Sequoia 2
Formatic Mercedes Benz 1
Toyota Prado 3
Lexus  3
Toyota Camry 1

Share this


Author: verified_user

0 Comments: