Kannywood
Hadiza Gabon Ta CaccaKama Wani Masoyinta Magana A Shafinta Na Twitter
Hadiza Gabon Ta Tayi aman Wuta Ga Masu Kiran Ta Da Ta Yi Aure.
“Toh ko zaka baiwa tsoho shawaran yayi ma tsohuwa ritaya ya kawo ni ne? ”
Amsar da jaruma Hadiza Gabon ta baiwa wani mai kiranta da tayi aure, a shafinta na Twitter kenan.
Jarumar ta bayyana cewa ta gaji da yawon damunta da akeyi da tayi aure tayi aure, wannan kuma shi yasa ta gagara rike fushinta a yayin da taga wannan kiran.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com