Gwamnatin Buhari Ta Yi Watsi Da Ni - Atiku AbubakaTsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya koka da gwamnatin Shugaba Buhari inda ya nuna cewa a halin yanzu an yi watsi da shi duk da irin rawar da ya taka wajen kafa gwamnatin.

Ya ce a lokacin yakin neman zabe, ya yi amfani da karfinsa da dukiyarsa wajen ganin APC ta ci zabe amma ya ce ba a tuntubarsa a kan komai wanda a kan haka ne, shi ma ya nesanta kansa daga gwamnatin.

Share this


0 comments:

Post a Comment