Saturday, 16 September 2017
Gwamnan Kaduna El-Rufa'i A Yayin Da Yake Baiwa Masu Motoci Hannu Domin Wucewa

Home Gwamnan Kaduna El-Rufa'i A Yayin Da Yake Baiwa Masu Motoci Hannu Domin Wucewa
Ku Tura A Social Media
Daga Engr Magaji Abdullahi Mallammadori

Gwamna Jihar Kaduna Malam Nasiru El_Rufa'i, Ya Bayyana Akan Titi A Cikin Birnin Kaduna, Inda Yake Bada Hannu Domin  Taimakawa Masu Motocin Dasuke Wucewa,

Mutane Sun Cika Da Mamaki Yayin Da Sukayi Arba Da Gwamnan Yana Baiwa Masu Motoci Hannu Akan Titi, Inda Saura Kiris Wata Mace Ta Fado Daga Mota Domin Dai Bata Dauka Zata Ga Maigirma Gwamna  Akan Titi Yana Aikin Baiwa Motoci Hannuba.


Mataimakiya Ta  Musanman Ga Gwamnan Jihar Kaduna Akan Cigaban Fasaha Da Kirkire_Kirkire Hajiya Halima Idris Ce Ta Wallafa Hakan A Shafinta Na Facebook.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: