Thursday, 28 September 2017
Don Allah A Ba Ni Amsar Wadannan TambayoyinDaga Hajiya Jamila Moh'd Mataimaki

Home Don Allah A Ba Ni Amsar Wadannan TambayoyinDaga Hajiya Jamila Moh'd Mataimaki
Ku Tura A Social Media
           

Wai a ma'aikatun, CBN, NNPC, Kwastan, EFCC da sauran manyan ma'aikatun gwamnati ba a daukar sabbin ma'aikata ne da ba za a sanarwa da 'ya'yan talakawa su jaraba sa'a ba?
Me ya sa sai a bangaren aiyukan wahala ko na saida rai ko wanda babu wani albashi mai tsoka a cikin sa, kamar su soja, dan sanda, malamin makaranta da sauransu sannan za a sanar da 'ya'yan talakawa su je su nema?

Share this


Author: verified_user

0 Comments: