Friday, 15 September 2017
Dalilen Da Yasa Bazan Sake Yin Aure Ba Cewar Jaruma Hadiza Saima

Home Dalilen Da Yasa Bazan Sake Yin Aure Ba Cewar Jaruma Hadiza Saima
Ku Tura A Social Media


Jaruman nan na masana'antar shirya fina finan hausa na kannywood wadda take yawan fitowa a matsayin uwa wadda aka fi Sani da Hadiza Saima ta bayyana dalilenta da ya sa har yanzu bata marmarin sake yin aure kwata kwata.
Hadiza Saima ta che ita yanzu sai dai tayi wa wanda basu da aure bayanin yanda aure yake saboda ita takai shekara kusan ashirin tana gidan mijinta kafin aurenta ya mutu.
Jaruman tayi wannan bayanin ne a wani tattaunawa da tayi da Arewaloaded. Toh koh masu karatu me zasu iya chewa kan wannan batu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: