Thursday, 14 September 2017
DA DUMIDUMINSA: Yanzu Haka Rikici Ya Barke Tsakanin Kabilar Hausawa Da Ibo A Garin Jos

Home DA DUMIDUMINSA: Yanzu Haka Rikici Ya Barke Tsakanin Kabilar Hausawa Da Ibo A Garin Jos
Ku Tura A Social Media


Yanzu Haka Rikici Ya Barke Tsakanin Kabilar Hausawa Da Ibo A Garin Jos 

Rikici ya barke a garin Jos jihar Filato tsakanin yan kabilar Igbo da Hausawa.

Rikicin ya barke ne a titin Rwang Pam in da 'yan kabilar Igbo suka fi zama. Rahoton da ya iske mu zuwa yanzu ya nuna cewa mutane da yawa sun sami raunuka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: