Monday, 18 September 2017
Basakkwace Ya Lashe Dukkan Lambobin Yabo A Yayin Yaye Sabbin Sojoji A Kaduna

Home Basakkwace Ya Lashe Dukkan Lambobin Yabo A Yayin Yaye Sabbin Sojoji A Kaduna
Ku Tura A Social Media

Yayind a aka yi taron yaye daliban makarantar horon sojojin Nijeriya (NDA) a jihar Kaduna a ranar Asabar din da ta gabata, wani hazikin Bahaushe daga jihar Sokoto, Ahmad Bature, ya lashe dukkan manyan kyaututtukan wannan shekara.

Kyautukan sune kamar haka;
1. Takobin girma
2. Garkuwan Indiya
3. Dalibi mafi kokari a wannan shekara


Share this


Author: verified_user

0 Comments: