Wednesday, 27 September 2017
An Bankado Wani Sansanin Sojoji Na Bogi A Jihar Benue

Home An Bankado Wani Sansanin Sojoji Na Bogi A Jihar Benue
Ku Tura A Social Media
Sansanin wanda sojojin ruwa na Nijeriya suka gano shi a wani gari da ake kira Okpokwu, an yi nasarar kama matasa sama da 20 da aka gano a cikin sa, sannan kuma an gano adduna da makamai da kuma hoton shugaba Buhari, na gwamnan jihar Benue da kuma na wasu manyan hafsoshin sojoji.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: