Monday, 18 September 2017
A Wata Mai Zuwa Buhari Zai Mika Kasafin Kudin 2018 Ga Majalisa

Home A Wata Mai Zuwa Buhari Zai Mika Kasafin Kudin 2018 Ga Majalisa
Ku Tura A Social Media


Ministan Kasafin kudi, Sanata Ita Enang ya tabbatar da cewa a wata mai zuwa Shugaba Buhari zai gabatarwa 'yan majalisar tarayya da kasafin kudin 2018 don ganin an samu daidaita kasafin ta yadda zai rika fara aiki a duk farkon shekara.

Ministan ya ce tuni dukkan ma'aikatu da hukumomin gwamnati suka gabatar da bukatunsu da za a shigar a cikin kasafin kuma a halin yanzu ministoci na ci gaba da kare wadannan bukatu a ofishin kasafin kudin.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: