Sunday, 24 September 2017
2019: Jarumi Lawal Ahmad Zai Nemi Kujerar Dan Majalisar Tarayya

Home 2019: Jarumi Lawal Ahmad Zai Nemi Kujerar Dan Majalisar Tarayya
Ku Tura A Social Media

Jarumin wasar Hausa Lawal Ahmad ya ce a zaben 2019 mai zuwa zai tsaya takarar dan majalisar tarayya a mazabar Bakori/Danja ta jihar Katsina.

Daga Sani Twoeffect Yawuri

Share this


Author: verified_user

0 Comments: