Thursday, 24 August 2017
Mun Fara Sanya Ido Kan Masu Rubuta Munanan Kalamai A Kafafun Sadarwa Akan Gwamnati Da Rundunar Sojoji, Cewar Rundunar Sojoji Ta Kasa

Home Mun Fara Sanya Ido Kan Masu Rubuta Munanan Kalamai A Kafafun Sadarwa Akan Gwamnati Da Rundunar Sojoji, Cewar Rundunar Sojoji Ta Kasa
Ku Tura A Social Media
IDAN KUNNE YA JI...

Mun Fara Sanya Ido Kan Masu Rubuta Munanan Kalamai A Kafafun Sadarwa Akan Gwamnati Da Rundunar Sojoji, Cewar Rundunar Sojoji Ta Kasa

Daga Aliyu Ahmad

Yanzu dukkan wasu al'amura da 'yan Nijeriya za su dinga yi a kafafun sadarwa game da rubuta kalaman batanci walau akan gwamnati, rundunar tsaro ko wanda zai raba kan kasa, zai kasance rundunar tsaro ta kasa za ta dinga biyayansu.

Daraktan yada labarai na rundunar tsaro na kasa, Mejo Janar John Enenche ne ya bayyana hakan ga kafar yada labarai ta Channels TV, inda ya ce daukar matakin ya zama dole don ganin an magance matsalar rabuwar kai a kasar nan.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: