Monday, 28 August 2017
Gyara Ga Masu Musun Sallar Juma'a Ranar Idi :-Dr Isa Ali pantami

Home Gyara Ga Masu Musun Sallar Juma'a Ranar Idi :-Dr Isa Ali pantami
Ku Tura A Social Media

Gyara ga masu musun sallar juma'a ranar idi :

1. Sallolin juma'a da na idi duka sunnonine masu karfi ba wai farilloli bane.

2. Wanda yake ganin idan yayi idi to ba sai yayi juma'a ba to ya dinga fadawa mabiyansa cewar sai fa sunyi sallar azahar kuma!

3. Wanda yake ganin za'ai sallolin biyu duka a rana daya to ya dinga fadawa mutane falalar sallolin guda biyu. Abin bai kai ga rigima ba.

Kowa yayi abinda ya fahimta a addini da ikhlasi. Ka dai tuna idan anje lahira ba malam wane ne zaizo gaban Allah yayi jawabi akanka ba, kai da kanka zaka fadi dalilanka a gaban Allah na yi ko kin yin abu a musulinci

Sources:sadeeqmedia.com.ng

Share this


Author: verified_user

0 Comments: