Thursday, 27 July 2017
Video :- Tsohuwa Na Chashewa Saboda Taga Sababbin Hotunan Baba Buhari

Home Video :- Tsohuwa Na Chashewa Saboda Taga Sababbin Hotunan Baba Buhari
Ku Tura A Social Media

Kawai kiyi ta chashewarki Yar Tsohuwa, tunda ai kinga sabbin hotunan Masoyinki Baba Buhari.....

Baba buhari mai masoya da yawa Allah ya karawa buhari lafiya wanannan shiyasa a ko gobe idan anka raka zabe da yarda Allah baba buhari zai lashe zabi.

Download video mp4 Now


Share this


Author: verified_user

0 Comments: