Thursday, 27 July 2017
Matasa Sai ku zage Damtse ku fito Takara !!!

Home Matasa Sai ku zage Damtse ku fito Takara !!!
Ku Tura A Social Media


Majalisar dattawan Najeriya ta amince da kudirin da zai bai wa matasa damar takarar mukaman shugaban kasa da gwamna da dan majalisar dattawa da na wakilai.

Kudirin dai ya bai wa matasa masu shekara 35 damar shiga takarar neman shugabancin kasar yayin da ya bai wa matasa masu shekara 30 damar neman gwamna.

Haka zalika, kudurin ya amince 'yan shekara 25 su tsaya takarar zama wakilai a majalisar wakilan kasar.

'Yan majalisar sun kuma amince da dan takara mai zaman kansa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: