Thursday, 20 July 2017
Kalli Hotunan Wata Gidan Yari (Kaso) A Kasar Saudiya.

Home Kalli Hotunan Wata Gidan Yari (Kaso) A Kasar Saudiya.
Ku Tura A Social Media

Wato wani abu idan ka gani internet ko a duniya sai kaga kamar cewa shin miyasa kai kasar ka babu irin wanannan abu saboda a gaskia yanxu nidai ban taba ganin gidan yari ( kaso) irin wanannan ba.Ga hotunan kamar haka:
Wanannan bakin harabar Gidan ne
 Wanannan wajen shine wajen da suke cin abinci idan ka lura gasu nan sun biyo layi domin ci
Wanannan shine muhali ma'ana wajen barcinsu

Wanannan shine wajen karatun su


Lallai wanannan Gidan Yarin ba irin na.......


Wanannan shine wajen wasaWanannan shine wajen Motsa jiki


ku kasance da ®www.hausoaded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: