Friday, 21 July 2017
[Audio] Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna 'Suratu Darfur

Home [Audio] Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna 'Suratu Darfur
Ku Tura A Social Media
Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna 'Suratu Darfur

Wani sabon Annabi ne ya bayyana a kasar Sudan. Kuma an fara saukar masa da wata Sura wai ita Suratu Dárfur ita ce yake karantawa da larabcin yan koyo, ba fasaha ba gishiri ko kadan.

Ku saurara ku ji, kafin wani lokaci ya samu mabiya

Allah ka kara mana hankali da basira.


Download Audio Now
Share this


Author: verified_user

0 Comments: