Sunday, 11 June 2017
[MUSIC]sabuwar wakar Wazirin Rarara Buhari Ya koma London 2017

Home [MUSIC]sabuwar wakar Wazirin Rarara Buhari Ya koma London 2017
Ku Tura A Social Media
Saukar Da wakar Wazirin Rarara Buhari Ya koma Lodon.Yayi wanannan waka ce na nuna jindadin yadda Allah ya baiwa buhari na dawowarsa gida Nigeria a lokacin da ake rade raden ya mutu.sai Allah ya dawo da shi Lafiya wanda idan bazaku manta da na kawomuku wakar "SANU DA SAUKA BABA BUHARI" to ita kuma wananna waka ta waziri tana nufin samun lafiyarsa da kuma komawarsa lodon domin shan magana.

Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: