[Music] Sabuwar Wakar Ado Gwanja Gani Adan Dali Cikin ‘Yan Mata

Sabon Salon Waka Daga Ado Isah Gwanja Wannan Waka, Wakace Da Ta Kunshin Al’adun Dauri Wanda Ake Fitowa A Dandali Ana Raye Raye Tsakanin Samari Da ‘yan Mata.
Ku Sauke Wannan Waka Ku Saurara Kuji Irin Taken Da Yazo Dashi A Ciki.

Download Audio Now

Music from:pressloaded.com

Share this


0 comments:

Post a Comment