Tuesday, 13 June 2017
Ka Cancanyi Yabo Hon Aminu Goro!!!

Home Ka Cancanyi Yabo Hon Aminu Goro!!!
Ku Tura A Social Media
KA CANCANCI YABO..... HON GORO

Dan majalisar tarayya daga jihar kano Hon Aminu Goro, ya bayyana goyon bayansa ga matasan arewa, a yinkurin da suke na korar inyamurai daga yankin arewa.....

Hon Goro ya bayyana cewa inhar Gwamnonin yankin Inyamurai basuga laifin yan kabilarsu da suke kiran a raba kasa ba..... to babu hujjar da zata hanashi goyon bayan matasan arewa da kawai su neman a fice daga yankinsu suka yi bawai yinkurin raba kasa suke ba.....

Mu matasan Arewa muna godemaka Honourable Aminu Goro, irinku muke son gani a cikin al,ummar arewa.......

©Rabiu Biyora

Share this


Author: verified_user

0 Comments: