Thursday, 1 June 2017
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJI'UN. Ta Kashe Mijinta, Saboda Film, Din Ali-Nuhu.

Home INNALILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJI'UN. Ta Kashe Mijinta, Saboda Film, Din Ali-Nuhu.
Ku Tura A Social Media
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJI'UN.


Ta Kashe Mijinta, Saboda Film, Din Ali-Nuhu.


HAUSA PRESS24__
Wa mata mai suna Aisha Idris, ta kashe mijinta, mai suna, Muhammed Auwal Ladan.


Ta hanyar watsa masa tafasasshen Ruwan Zafi, saboda ya hana ta kallon Film, din Ali-Nuhu, inda yace ta tashi ta yi Sallah, dalilin da ya jawo ta watsa masa tafasasshen Ruwa, abinda ya jawo sanadiyyar rasa ransa, lamarin wanda ya faru a unguwar Jahun dake jihar Bauchi, a Larabar makwan da ya gabata, ya bawa al'ummar unguwar da dama mamaki da ban al'ajabi.
Ya Allah kabamu mata nagari Allah karabamu damata marasa albarka kasa mucikada imani danson annabi s.a.w ameen....

Rahoto Daga Fb/hausa Press 24

Share this


Author: verified_user

0 Comments: