Tuesday, 27 June 2017
[Audio Album] Nura M Inuwa Ranar Aurena New Audio Album 2017

Home [Audio Album] Nura M Inuwa Ranar Aurena New Audio Album 2017
Ku Tura A Social Media
Saukar Da Sabon Album na Shahararren mawakin nan Nura inuwa mai suna "Ranar Aurena".

Yayi wanannan album ne na nuna jin dadi da kuma gaisuwa ga dinbin masoyansa irin yadda suka nuna masa so da kauna a wajen shagalgulan aurensa,tun daga 'kamo' har i zuwa ranar daurin aure.

Sa'anan yayi kalamaina soyaya ga matarsa wanda ba'a cewa komai sai dai ka saura sa'a nan kaji daga bakin shahararen mawakin.


Ga wakokin kamar haka:

- Ranar Aurena song 1

2- Ranar Aurena song 2

3- Ranar Aurena song 3

4- Ranar Aurena song 4

5- Ranar Aurena song 5

6- Ranar Aurena 6


7- Ranar Aurena song 7

8- Ranar Aurena song 8

9- Ranar Aurena song 9

10- Ranar Aurena song 10

11- Ranar Aurena song 11

Share this


Author: verified_user

0 Comments: