Friday, 9 June 2017
An Kama Su Da Gawar Yaro Dan Makaranta Da Ya Bata A Jihar Lagos

Home An Kama Su Da Gawar Yaro Dan Makaranta Da Ya Bata A Jihar Lagos
Ku Tura A Social Media
An Kama Su Da Gawar Yaro Dan Makaranta Da Ya Bata A Jihar Lagos

Wasu mutane biyu sun shiga hannu bayan kama su da kai da gangar jikin yaro dan shekaru bakwai dan makaranta wanda ya bata a garin Ikorodu dake jihar Lagos a ranar Larabar da ta gabata.

Kamar yadda majiyarmu ta rawaito, wadanda akw zargin an kama su ne a kan titin Odugunyan dauke da gawar yaron da kuma kan na sa nannade a cikin buhu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: