A Karshe El Rufa'i Ya Kwance Rawanin Sarakai 4,766 A Kaduna

A Karshe El Rufa'i Ya Kwance Rawanin Sarakai 4,766 A Kaduna

A karshe Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El Rufa'i ya kwance rawanin Dakatai da Masu Unguwanni 4,766 da ke fadin jihar.

Kwanakin baya ne dai, gwamnatin jihar ta kafa wani kwamiti wanda ya duba yadda za a rage kudaden da ake kashewa masarautu. A halin yanzu, gwamnati za ta rika kula da Masu Unguwanni 1,429 da kuma Hakimai 77 kamar yadda tsarin yake tun a shekarar 2001.

©Rariya

Share this


0 comments:

Post a Comment