Sunday, 14 May 2017
Zamu Fara Dauka Shirin THE RETURNS OF GWASKA (The criminal or Super Hero) Inji Adam A Zango

Home Zamu Fara Dauka Shirin THE RETURNS OF GWASKA (The criminal or Super Hero) Inji Adam A Zango
Ku Tura A Social Media
The Returns of GWASKA  wanannan kuma wani sabon shirin ne da za a fara short nan gaba kadan ga maganar Director film din Adam A Zango
"Zamu fara dauka shirin the retuns of Gwaska nan gaba kadan in sha Allah". Daga shafinsa na facebook.

 To ina fatan zakuyi maraba da wanannan film.ku kasance da www.hausaloaded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: