Friday, 5 May 2017
Sakon Ban Gajiya Daga Bakin Nura M Inuwa Zuwa Ga Masoya

Home Sakon Ban Gajiya Daga Bakin Nura M Inuwa Zuwa Ga Masoya
Ku Tura A Social Media

Ga kadan daga cikin kalamansa

Nasan ba lallai ne sakona ya ishe duk wa danda suka halarci bikina ta wannan hanyar ba, sai dai da taimakon Allah da taimakon yan uwa zai iya zuwa inda bamu zata ba, dan Allah ku tayani isar dashi ga duban jama ar da suka tayani farin cikin aurena na duniya gaba daya nagode daga naku Nura m Inuwa

Domin Kallon video na managa daga bakinsa.

         Download Video mp4 here


Share this


Author: verified_user

0 Comments: