Monday, 22 May 2017
[MUSIC] Ado Gwanja ft Adam A Zango Girgiza Nan New song

Home [MUSIC] Ado Gwanja ft Adam A Zango Girgiza Nan New song
Ku Tura A Social Media
Wannan wata sabuwar wakace da shahararren mawakin Hausan nan Ado Isa Gwanja wanda aka fi sani da Ado Gwanja ya fitar wacce sukayi tare da Adam A Zango.
Wakar tana zuwa ne a yayin da ake daukar sabon film dinsu na Dan kuka a birni wanda aka fara dauka a farkon watan nan.

Saiku Shiga Kan Wannan Koren Rubutun Dake Kasa Domin Saukarda Wakar Zuwa Kan Wayarku...

      Download Music hereVia: hausamini.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: