Wednesday, 24 May 2017
Kalli kyawawan Hotunan Sabuwar Jarumar Kannywood Aysher Sarki

Home Kalli kyawawan Hotunan Sabuwar Jarumar Kannywood Aysher Sarki
Ku Tura A Social Media
Wanannan dai wata sabuwar jaruma ce a kannywood wato a masana'antar hausa film ce mai suna Aysher sarki wadda akwae fina finai da zata haska nan gaba kadan.Ga hotuna kamar haka
 kalli ka gani wanannan sabuwar jaruma aysher sarki

 wato wanannan jaruma mundade abokai da ita amma ba gane 'yar wasan hausa film bace sai jiya naga tana zaune tana karanta wani script na hausa film

®www.hausaloaded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: