Thursday, 11 May 2017
Kalli Hotunan Maryam Yahya Tara da Mawakin nan Adamu Hassan Nagudu

Home Kalli Hotunan Maryam Yahya Tara da Mawakin nan Adamu Hassan Nagudu
Ku Tura A Social Media
 Wanannan itace Maryam Yahya Tare da mawakin nan Adamu Hassan Nagudu ,wanannan shima shahararen mawaki mai tashe.


                                             
 Maryam_yahya wanannan yarinya ce matashiya a masana'antar kannywood under FKD Production ,wanda shahahararen dan film din nan kuma sarki a masana'antar wato Ali Nuhu Ya haskakata wanda dalilin MANSOOR ne Tayi suna
    
 wanannan hotuna a gaskia sunyi kuma alamu na nunawa da cewa nan gaba kadan Adam hassan zai haskakata a sabon album dinsa
 Wanannan mawaki dae ba sabo bane Adamu Hassan Nagudu ya dade yana taka rawar Gani a masana'antar kannywood
Wanannan dae itace maryam_yahya wadda anka haskaka ta a cikin sabon film din nan mai fitowa wato MANSSOR  .wanda itace ake hasashen wanannan shekara tasu ce ita da Garzali miko.
kuci Gaba da kasance da www.hausaloaded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: