Monday, 22 May 2017
[FILM] Mijin Yarinya Sabon Shiri Trailer Lastest Hausa film 2017

Home [FILM] Mijin Yarinya Sabon Shiri Trailer Lastest Hausa film 2017
Ku Tura A Social Media
Wanannan wani sabon shiri ne daga kannywood mai suna "SABON SHIRI MIJIN YARIYA".
Wanannan film dai ya tara jarumai tsofaffe da kuma yara a ciki akwai kamar:

Bashar Nayaya :shine mijin yarinya
Maryam yahya :ita ce amarya bashar nayaya.

Aminu momo: shine yaron bashar na yaya. abun dai sai kaga kalla da idonka,ma'ana shine 'Da ga maryam yahya


shiryawa: Naziru Danhajiya

bada Umurni:Ali Gumzak

    Download video Mp4 here


Share this


Author: verified_user

0 Comments: