Uncategorized
Dubu Dari Biyar Da Shanu Guda Goma Aka Bayar A Matsayin Sadakin Halima Ibrahim Badamasi Babangida kalli (hotuna)
Dubu Dari Biyar Da Shanu Guda Goma Aka Bayar A Matsayin Sadakin Halima Ibrahim Badamasi Babangida
… kimanin jirage masu saukar ungulu guda 26 mallakar wasu masu fada a ji a kasar nan ne suka isa garin Minna domin halartar bikin
… jami’an ‘yan da sama da dubu hudu ne suka yi sintiri a wurin bikin
Rahoto:facebook/Rariya
Kalli Hotuna kamar haka:
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com