Saturday, 20 May 2017
Dan Majalisa Daga Jihar Zamfara, Mai Wakiltar Maru/Bungudu A Majalisar Wakilai Ya Bada Tallafin Miliyoyan Kudi Kalla A cikin (Hotuna)

Home Dan Majalisa Daga Jihar Zamfara, Mai Wakiltar Maru/Bungudu A Majalisar Wakilai Ya Bada Tallafin Miliyoyan Kudi Kalla A cikin (Hotuna)
Ku Tura A Social Media
Dan Majalisa Daga Jihar Zamfara, Mai Wakiltar Maru/Bungudu A Majalisar Wakilai Ya Bada Tallafin Miliyoyan Kudi Kalla A cikin (Hotuna)

Daga Muawiya Abubakar Zurmee

Honarabul Abdulmalik Zubairu (Zannan Bungudu) dan majalisa daga jihar Zamfara mai wakiltar Maru da Bungudu a majalisar wakilai ta tarayya, ya bada tallafin; 

Motoci 21
Babura 503
Telolin dunki 250
Keke Napep 20
Injinin nika 50
Mutun 271 Kuddin jari

Jimla mutum 1115 sune suka amfana da wannan tallafi. Honarabul Zanna ya bada tallafin ne ga al'ummar da suka fito daga yankinsa na Maru da Bungudu domin su samu sana'ar yi su kuma dogara da kansu, su taimaki kansu, iyalansu da 'yan uwa da abokan arziki.

Kalli Hotuna kamar Haka:


©Rariya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: