Tuesday, 30 May 2017
Dan Kwallon Manchester United Paul Pogba Tare Da Limamin masallacin Annabi s.w.a Kalli (Hotuna).

Home Dan Kwallon Manchester United Paul Pogba Tare Da Limamin masallacin Annabi s.w.a Kalli (Hotuna).
Ku Tura A Social Media
Dan Kwallon Manchester United Paul Pogba Kenan Tare Da Limamin Masallacin Annabi (SAW) Shaykh Hudhayfee A Birnin Madinah.
To mutane sun dade suna rade raden cewa ba musulmi bane karya ce to yanzu dai Alhaji paul pogba ya nuna kanshi a matsayin musulmi a duniya.


Ya Allah wanannan bawa nakada yake dabi'u naarna Alah ka shiryesa ma'ana ina nufin wata rawa da ake kira dabb.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: