Saturday, 27 May 2017
[Audio] Sabuwar wakar Rarara Mallam Ya Hadiye Bakan Gizo 2017

Home [Audio] Sabuwar wakar Rarara Mallam Ya Hadiye Bakan Gizo 2017
Ku Tura A Social Media
Saukar da wakar rarara mai taken malam ya hadiye bakan gizo 2017.

wanannan waka dai yayi ta ne ga Gwanta el-rufai domin samun nasarorin da ake samu a gwamnatinsa a cikin jaharsa kaduna.

Wakar tayi dadi sosai ga baitutin wakar kadan daga ciki kamar haka:


ku bani kidan mallam babban bakan gizo.

farin wata ruwa ya zo birni da kauyuka.

Mallam ya hadiye bakan gizo ruwa ya zo birni da kauyuka.

Ruwa baba !Ruwa baba !! Ruwa baba!!!Domin saukar da wanannan waka sai ka latsa blue rubutu.


 Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: