Sunday, 7 May 2017
[Airtel User]Yadda zaka samu Garabasar Free 1.24GB Validity 25 Days

Home [Airtel User]Yadda zaka samu Garabasar Free 1.24GB Validity 25 Days
Ku Tura A Social Media
Yadda zaka samu Garabasar 1.24Gb Free Validity 25 Days 

Assalamu alaikum warahamatullah warabarakatihu A Yau nazo muku da wani labari mai dadi wanda Na san duk mai amfani da airtel zai more da wanannnan dama .

wanannan dama dae ta yadda zaka samu Garabasar 1.24Gb Free ne a layin ka na Airtel .

MATAKIN DA ZAKI DOMIN SAMUN WANANNAN GARABASA.

  Matakin farko kayi Dial *317# zaka samu reply kamar haka

Welcome to SMARTTRYBE JR! Please dial *317*2*number*1# or send "PARENT 080xxxxxxxx" to 317 to register your parent line & enjoy bonus on your parent's recharge!

Experience fun learning with the SMARTTRYBE Jr. educational app. click to download http://mobitutorsystems.com/simschool/downloads/smarttrybejnr.apk


To shikenan kayi nasara Sai mataki na Biyu

Mataki na biyu sai ka Dial *688# bayyan ka dana sai ya nuna maka  kamar haka sai kayi Repl by 1 shikenan zaka samu cema kayi nasara
Zai nuna maka kamar haka

YADDA ZAKA DUBA DATA BALANCE 

*140# zasu turomaka a message kamar haka

Shin Tana Yi A 3G kO 2G ne kawae?

Amsa: yana yi a kowane both 3G da 2G.

Rubutawa Da Bayyani:-hausalaoded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: